labaran Kannywood

Videon Jaruma Umma Shehu na batsa da yajawomata cece Kuce

Umma Shehu tajawowa kanta cece Kuce a kafafen sada zumunta

Umma Shehu tana ɗaya daga cikin manyan jarumai a Masana’antar kannywood wacce tayi suna

saide a kwanakinnan wani Videon jarumar yana tayawo a kafafen sada zumunta wanda take tallan maganin mata take furta batsa a bakinta batare da ta sakayaba

Wannan abun da umma Shehu tayi yawomata Tsinuwa da Allah wadai.

Allah Ubangiji Yashiryemu yasa mugane gaskiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com