Trending

Zan Fada Maku Yadda Akayi Nake Muaamala Da Bello Turji

A wannan faifan video zakuga yadda jamian tsaro sukayi nasarar kama wata mata wadda ta dade tama muamala da yan taadda yaran bello turji na dajin zamfara.

inda tabayyana yadda take muaamala dasu da kuma yadda take samun maqudan kudade a hannun yaran bello turji da shi kanshi wajen yi masu safarar yammta da kuma matan aure.

amma lalacewar matan yakai lalacewa inda ta kasance tana kai harda diyan cikin ta wajen yan yaaddan domin su biya buqatunsu da su kana suyiwa ita da yaran nata tagomashin dukiya wanda suke fitowa dashi daga jejin Zamfara.

gadai  yadda hirar nasu ta kaya da jamian Tsaro da allah ya basu basu damar da kuma nasarar damqe wannan mata mai matukar hadari wanda tama daga cikin masu kawowa yan yaadan abinda zai sakasu cikin nishadi.

https://youtu.be/vaSvXRjr0ew

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com