Trending

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Maryam Gidado Jarumar Kannywood yanzu yanzu mukasami labarin Rasuwar

Allahu akbar kabiran a safiyar yau da  koan Tabbastashi da alhini ko shakka babu dukkan mai rai wata rana zaa wayi gari babu shi.

kamar yadda kuka sani cewar a masanaantar fina finan Kannywood akwai jarumai da basu su irgu ba kuma kuma sannan daga cikin jaruman akwai shahararru akwai kuma kuma wadanda basu shahara ba .

maryam gidado ta kasance daya daga cikin fitattu kuma shahararrun jarumai mata na Kannywood wanda sukayi fice wajen iya Acting.

yau jarumar ta fito cikin ban tausayi na alhinin saka makon  cikarm shekara 1 da rasuwa muna rokon allah ya gafarta masa allah yasa ya huta amin

https://youtu.be/ExPwPTRv3l8

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com