labaran Kannywood

Jerin Yammatan Da Zaa Su Iya Maye Gurbin Maryam Waziri Lalai Labarina

Kalli jerin yammatan jaruman Kannywood wanda da dukkan alamu zasu iya maye gurbin maryam waziri wadda akafi sani da laila masu gonar naira.

hakan ya biyo bayan aure na bazata da jarumar tayi wanda hakan yanemi ya haufarda wani gibi a cikin shirin na labarina hakanne yasa tayi batan dabo a cikin shirin.

ana kokarin nemota ne aka sami akasin qara bacewar nafisa abdullahi wadda aka fi sani da sumayya a cikin shirin na labarina sai abubuwa suka kara tabar barewada na bacewar mahamud.

kawo yanzu dai daga su presdor sai su baba dan audu da dai sauransu ake haskawa amma idan an dawo daga hutun aikin season 5 Labarina zaizo da wata sabon salon kuma zaizo da abin mamaki gamida abin alajabi zai zama wasa farin girki.

Jamila Nagudu ta rungume wanda ba danba .

Jamila Nagudu ta rungume wanda ba danba .

hakane yasa dayawa daga cikin masoyan shirin suke bawa director aminu saira shawarar maye gurbin maryam waziri wadda akafi sani da laila momme Gombe ta maye gurbin ya domin kawo sauyi mai amfani da qayatarwa shikin shirin suns iya yi mana comments da raayinku mungode 🙏

http://myhealth.com.ng/wata-sabuwa-jamila-nagudu-ta-tafka-abin-kunya-rungume-da-saurayi/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com