labaran Kannywood

Kalli Irin Wahalar Da Yan Kasar Waje Kesha Kafin Su Shiga Harkar Shin Film

Kalli jerin Jaruman Kannywood mata wanda ba yan nigeria bane da kuma irin gwagwarmayar da suke sha kafin su zama daya daga cikin shaharun jaruman Kannywood.

Idan baku manta ba zaku fahimci cewar dayawa daga cikin fitattun jarumai a Kannywood wasu ba yan yan nigeria bane kalli irin gwagwarmayar da suke fuskanta kafin suyi shura.

lallai wannan wani darasi ne mai matukar ga alajabi ga duk wani wanda yake muaamala da yan yasashen waje.

wannan shine yake tabbatar maku da cewar har a kasashen waje akwai mutane dayawa wadanda suke bibiyar fina finan Kannywood kumasuke samun cikakiyar nishadi da kallon shirin.

https://youtu.be/zF62qPON9tI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com