labaran Kannywood

Kalli Yadda Jaruman Kannywood Suke Muamala Sa Junansu A Bayan Fage

Tirkashi wata sabuwa ana wata ga wata wani faifan video na yadda jaruman Kannywood suke muamala da junan su a bayan fagen na shirya fina finan Kannywood.

wannan video ya matukar daurewa kowa kai irin yadda jaruman suke cudanya da mata alhali su ba muharraman su bane kuma babu wata alaqa ta sharia a tsakanin su.

hakan ya sanya mutane dayawa suke tsoron yayansu shiga harkar film musamman yammata masu tasowa .

mutanen da suke iqirarin cewa su koyarda tarbiyya suke yau sune suke abinda sukaga dama a tsakaninsu da yammata wadanda ba muharraman su ba.

https://youtu.be/HTmV3eX5vgc

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com