labaran Kannywood

Ummi Karama Ta Yi Mamakin Yadda Mutane Suka Lura Da Abinta

Jarumar cikin shirin labarina mai suna ummi karama tayi matukar mamakin yadda akayi mutane musamman yan social media suka fahimci abinda duk idan zatayi hoto sai ta nunashi.

ta bayyana cewa yana da matukar tasiri da kuma tarihi a cikin rayuwar ta domin kuwa wani abune na musamman gare ta.

ganin cewar so da yawa a rayuwa kowa akwai abinda yakan kallah ya tuna masa da wani abu haka suma jaruman Kannywood suke akwai abubuwa da suke tunatarda su wasu al amura da suka shafi rayuwar su.

ba komi ne wannan abin ba illa sarkar hannunta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com