labaran Kannywood

Wata Sabuwa Jamila Nagudu Ta Tafka Abin Kunya Rungume Da Saurayi

A Gaskiya yakamata idan an girma asan an girma wannan ba rayuwa bace wadanda ya kamata suzama masu tsawartawa sukeyin abinda baa so.

daya daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan Kannywood mai suna jamila na gudu ta fitarda wani video inda take rungumar samari guda biyi.

lamarin ya jawo cece cece kuce a kafafen sada zumunta musamman Facebook Instagram da kuma tiktok wanda masoyanta da wanda wasa yinta suke ta tofa albarkacin bakunansu.

amma ko da bangaren comments da ake mata ya kamata ta fahimci cewar tayi kuskure ta kuma gyara domin daya daga cikin samarin danta ne kuma danta don ta rugumeshi ba aibu bane amma dayan saurayin fa?

https://youtu.be/vE2EE8Q1M5g

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com