labaran duniya

An Lakadawa Wani Dan Karota Shegen Duka A Jahar Kano

bayan zuwan masu aiki da mashin me kafa uku wato keke napep a dai dai ta sahu yajin aikin yan karota sun fara fuskantar barazana daga wajen alummar jahar.

lamarin yasamo asaline inda mutane suke zargin cewa duk wannan wahahalu da suke sha a yanzu na rashin abin hawa yan karotane ummul abaisi.

sanadiyyar hakane yasa wasu daga cikin mazauna gari suka kama wani dan karota tamkar zasu rabashi da rayuwar shi .

lamarin yayi yawo sosai a kafafen sada zumunta musamman Facebook Instagram whsapp da dai sauran su kalli kadan daga cikin videon yadda suka lakadawa dan dan karota shegen duk.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com