labaran Kannywood

Haduwar Hadiza Gabon Da Khadija Shehu

Abin mamaki baya qarewa daga cikin wannam duniyar domin zakaga ka hadu da wanda baka taba sani ba Kuma zaka iya haduw da wanda kasani amma shi bai sanka ba Bayan haduwar ku kuzama tamkar yan uwa.

hakan ya biyo bayan haduwar fitacciyar jarumar Kannywood hadiza gabon dakuma yarinya yar yashe mai lokaci khadija shehu wadda ita dai sananniya ce kuma maaikaciyar likitace.

bayan ta kammala degree mutame sunyi ta kokarin tunzurata takowa harkar film amma yarinyar ta nuna ita wannan ba shine burinta ba kuma batada muradin zama jarumar Kannywood.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com