Bello Turji
Kalli Yadda Yaran Bello Turji Suke Tare Moto A Hanya

Wani video ya bayyana inda yaran bello turji suke tare motoci da ke tafe a hanya suyi garkuwa da su sannan su nausa dasu cikin jeji.
Wannan video ya matukar tauarwa mutane Hankali kasancewar tashin Hankalin da muke ciki a dai dai wannan lokacin.
irin yadda suke fitowa jeji da rana tsaka suke garkuwa da alumma wajen nuna rashin imani garesu zallah .
ya kamata gomnatin nigeria ta qara kokar sosai wajen kawo karshen wannan balai da shin hankali ace dan kauye da fulani suna riqe da Manya manayan makamai.