labaran Kannywood

Yadda Jaruman Kannywood Sukayi Bikin Dawowar Maryam Yahaya Masanaantar

Bayan dogon jinya da jarumar Kannywood mai suna maryam yahaya tayi ta dawo a dai dai Lokacin da manya da qanan jaruman Kannywood suka suka shirya wani shagalin murnanr dawowarta.

Shagalin bikin ya biyo bayan yada jita jita sa akayi tayi na cewa maryam yahaya sihiri akayi mata shiyasa ta rame sosai a cikin jinyar ta inda wasu ma suke zargin ko HIV jarumar take dauke dashi?

bayan dogon bincike da nazari mjnsami tabbacin cewa maryam yahaya bata dauke da wannan cuta mai karya garkuwan jiki.

daga karshe muna yi mata fatan alkhairi da rayuwa mai albarka allah ya qara mana lafiya da zama lafiya amin ya Allah.

https://youtu.be/7CR2kYgrT6Q

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com