Trending

Buhari ya sake magana gameda dawo da Twitter A Nigeria

Shugaban kasar nigeria general muhammdu buhari ya magantu kan maganar dawo da kafar sada zumunta ta Twitter wadda aka daka tar da ita watanni masu yawa da suka wuce.

Shugaban Hukumar Fasaha da Cigaba ta Ƙasa, NITDA, Kashifu Inuwa ya baiyana haka a wata sanarwa da ya fitar a yau Laraba.

Ya ce Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ne ya bada umarnin ɗage dakatarwar.

Ya kuma ce da ga yau, ƙarfe 12 na dare za a bude kafar ta Twitter.

Inuwa ya ƙara da cewa sahaleqr shugaban kasar ta zo ne bayan da Ministan Sadarwa da Ciganan Fasaha, Isa Ali Pantami ya rubuta masa takardar rahoto, inda ya nuna masa dacewar matakin duba da yadda Kamfanin na Twitter ya ke b

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com