labaran Kannywood

Wannan Shine Abin Adam A Zango Ya Hangowa Ummi Rahab Yau Gashi..

Yanzu yanzu muka sami wata rahoto daga maji mai qarfi wanda ya tabbatar mana da cewa adam a zango bai taba yiwa ummi rahab abinda ake zarginsa da shi ba.

ganin yadda rayuwa ya sauya wanda ka fito da shi daga rana ka kawoshi inuwa shine yau yake kokarin yadda zai fiddaka cikin rana .

Adam a zango yaga ummi rahab tanada kuruciya kuma a haife ya haife ta hakanne yasa yake taka mata birki gameda bin wasu mazajen Kannywood domin kuwa mai daki shine yasan inda yake masa yoyo.

mutame dayawa sunzha zargin cewa ko jarumin yayi mata wani abune da yasa bawa sharia ?

ashe abin ba haka bane tayi abotane da magautar adam a zango inda daga bisani suka kai ta suka baro domin kuwa adam a zango b azai taba kara yarda da ita ba kamar yadda yayi abaya da daukar ta tamkar wadda ya haifa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com