Trending

Wata Christian Ta Fadi Abinda Yasa Take Kuka Idan Ana Karanta Alqurani

wata yar addinin crister mai suna marry yar asalin jahar taraba ta bayyana yadda addinin musulunci yake birgeta duk da bata rigada tashiga addinin ba amma sam sam bata daukar masuyin addinin musulunci a matsayin masu laifi ko aika ta sabo.

domin tana ni a jikinta cewar tabbas musulunci addinin gaskiya ne kuma duk wanda ya mutu yana musulmi kuma yana addininsa dai dai zai shiga aljanna.

marry tafara jin alamun qaunar musulunci ne tun Lokacinda ta saurara wani quraa da wani balara be yake rai raiwa a wani gajeren video na tiktok .

hakanne yasa mutane dayawa musamman musulmai suke bani shawarar in shiga musulunci hakan yana birgeni sosai yadda kiraar yake sakani zubarda hawaye sosai saboda ina qaunar karatun alqurani.

ga kiraaar da merry tafi kauna kuma yake sakata hawaye shin wani fata kuke yi mata kuma menene shawararku gare ta ku biyomu a comment section domin bayyana shawar warinku mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com