Trending

Allahu Akbar Kalli wata jaririya mai abin al ajabi an haifeta da sunan allahu

An haifi wata jaririya mai abin ban mamaki a sokoto state yarinyar bayan ta zo duniya da aka duba kirjinta da kuma gefen cinyarta akaga sunan allah a rubuce a jikin da da kalmar larabci (ياالله)

lamarin ya girgiza alumma matuko domin yadda mutane daga garuruwa sosai suke ziyartar wannan yarinya gamida kallon abin alajabi da ikon Allah lallai allah mai hikima ne .

Kalli wasu hotuna daga cikin hotunan yarinyar nan allahu Akbar allah gwanin hikima allah gwanin halitta allah ya datar damu albarka cin manzon Allah sallahu alaihi wasallam.

allah ya samu dace amin kuyi kokari ku Tura Zuwa wasu group mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com