labaran Kannywood

Innalillahi Wainnalillahi Raji’un Ban da Jaka Wacece Zatayi Shigar Da Addininnta Ya Haramta Cewar …

Tirkashi wata sabuwa Jarumar Kannywood raham sadau ta sake sakin wasu hotuna a ka fafenta na sada zumunta na Facebook da Instagram wanda sakin hotunan keda wuya ta fara shan tofin alatsine .

wannan bashine karo na farko ba da jarumar takeyin abubuwa maka mancin wadannan musamman yadda tajawo a shekarar da tawuce ta saki wani Zazzafar hoto wanda yayi sanadiyyar wani fasiki yayi batanci ga janubin Annabi muhammdu rasullullahi sallallahu alaihi wasallam.

A cikin kan kanin lokaci lamarin ya karade kafafe sada zumunta inda mutane suka dinga tofa albarkacin bakunansu wasu suna adduar allah ya shiryeta wasu kuma suna kara zuga ta domin kuwa duk abinda zatayi akwai masu goyon bayan hakan.

Allah ya jikan aisha aliyu tsamiya jaruma daya tilo wadda ta kafa tarihi a cikin masanaantar fina finan Kannywood baa taba samunta dayin hoto ko video na tsiraici ba gar tabar masanaantar tayi aure a Yanzu haka tana da yara biyu.

Yaron ta na farko yakai a qalla shekaru 4 da haihuwa kuma sannan yarinyar ta ta biyu kuma tafita jego jinjina ga Jarumar kirki aisha aliyu tsamiya.

Dannan link na kasa domin kallon cikakken videon

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com