labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Cikin Fushi Ruqayya Dawayya Ta Tona Asirin Wata Jarumar Kannywood

Yanzu yanzu wani gagagrumin rigima ga qara barkewa a masanaantar fina finan Kannywood wannan wani irin dabbanci ne da rashin ilimi .

jarumar ta koka matuka ganin yadda ya. uwanta jaruman Kannywood keyi abubuwa dayawa babu Lissafi ko tunanin ya kamata basu san komi ba sai fada sai kace karnu ka .

kalli wannan video na kasa inda rukayya dawayya abin ya isheta tafito duniya tana bayyana halinda jaruman suke ciki da duhun Kai gamida rashin sanin darajar juna.

daga karshe muna bawa ruqayya dawayya haquri kan irin abubuwa da suke yawan bata mata rai domin baizama dole koya ya gyaru ba allah ya kyauta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com