labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Kalli Yadda Maryam Yahaya Takoma Tab Di Jam

Wayyo abin tausayi yadda rayuwa yake sauyawa mutum a kowani irin. yanayi kuma wasu dayawa basa fuskantar cewa ba ko yaushene ake samun abinda ake so ba .

Domin kuwa lokuta dayawa baka samun abinda kakeso kuma a lokacinda kake so .

Tabbas kasancewar kana lokaci yanzu baya nufin zaa daure a haka kuma haka zalika idan baka da shi yau baya nufin gobe bazaka samu ba.

maryam yahaya jarumar Kannywood ta isa ishara ga duk sauran Jaruman Kannywood yadda cikin kan kanin lokaci ta sauya gana daya tamkar ba ita ba sannan mutane suke ta yada jita jita cewa asiri aka yi mata bayan ita da mahaifiyar ta sun fito sun karyata hakan shine aka Dan sami saukin lamarin.

Amma yakamata ace kowace jaruma ta gyara halayyarta saboda a kowani irin lokaci mutuwa na iya riskar mu ko babu mutuwa akwai ciwo ko tsufa allah yasa mudace duniya da lahira ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com