labaran Kannywood

Rahama Sadau Ta Caccaki Masu Fada Mata Gaskiya Kan Shigar Tsiraicin Da Takeyi

Lallai hausawa sunyi gaskiya sukace allah daya gari ban ban ganin yadda rahama sadau take ganin cewa ita kamar waye wane abubuwanda ta saka a gaba da yin shigarda taga dama da kuma yin abubuwa a bainar jamaa Wanda basu dace da tar biyyar yayan musulmai ba.

hakan ya biyo bayan wani shiga da Jarumar tayi tare da wani wanda ba musulmi ba amma ana ganin surar farjinda a hoton wanda tun fari duk da Kassancewar wannan ba shine karo na farko ba da jarumar ta jawo cece kuce.

jarumar ta cigaba da yin fitsara kala kala wanda iita a iya lissafinta kawai komai take sonyi a rayuwar ta kawai dai dai take yi inda ta buqaci mutane su dai na bayyana abinda tayi idan tayi abinda taga dama kawai a kyaleta.

ga Hotunan da suka jawo cece kuce

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com