labaran Kannywood

Alhamdulillah sojojin nigeria sunyi tasarar tarwatsa yan taadda yaran bello turji…

bayan sauyawa sojojin nigeria kayan makamai sunyi gagarumin nasarar kashe yan taadda mutum 35 a Zamfara wannan yartabu ya faru ne a daren jiya inda alumma dayawa suka sami damar tserewa daga hannun yan taadan

lamarin ya biyo bayan yawan garkuwa da mutane da yan taadan sukeyi a sokoto , Zamfara hankar kaduna zuwa abuja inda suke kashe mutane da basuji ba basu gani ba.

bayan wani hubba sa da gomnatin nigeria tayi wajen kawowa sojojin Nigeria manyan makamai wadanda basuda shi a baya domin gudanar da ayyukansu cikin kwazo da kuma karfin gwiwa.

zantawa da mukayi da wasu daga cikin sojojin a baya sun bayyana cewa ba komine yake tayar masu da hankali ba illa yadda yan taaadan suke riqe da muggan makamai masu karfi mu kuma an barmu da tsoffin kayan aiki amma Bayan kawowa sojojin manyan kayan aiki yanzu sunfara samun nasarori.

Sojoinin sun kara da cewa suna da cikakkiyar kware wajen yin amfani da manyan makaman domin kuwa sun sami horo kala kala sabaninin yan taadan kuma sannan n fara dauko matakin dakile taaddanci a arewacin nigeria.

muna rokon allah ka kawar mana da balai ya kawo mana karshen wannam tashe tashen hankula ya tabbatar damu cikin wanda zasuga wucewar wannan musibu amin mungode da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com