labaran Kannywood

Da Dumi Duni Sabon Rikincin Sadiya Haruna Da Hadiza Gabon Ya Dauki Hankula Matuka

Da Dumi Dumi tun bayan rikicin sayyada sadiya haruna da teemah Makamashi wanda dukkansu sukayi iqirarin tonawa junansh asiri lamari ya tashi hankular mutane matuqa yadda dukkansu suka kasa fahimtarda junansu a kan kari

Iqirarin fidda videoyin ya samo asaline lokacin da sayyada sadiya Haruna take qalu balantar teemah maka mashi kan cewa tama qoqarin batawa wani babban mutum suna inda take zarginda da yi Masa video a Lokacinda yake sheke ayarsa.

kuma bugu da qari suna buqatar kudin fansa daga gareshi matukar bai bayar ba zasu saki wannan video nashi wa duniya hakanne yasa yazo wajen Sadiya Haruna domin neman mafita kamar yadda ita sadiya haruna ta bayyana

bayan wasu kwanaki dukkansu suka koma sukayi shiru sukuma mutame sun kosa suka yadda zasu qarqare domin wutar rigimar ta kunno da zafi sukuma mutane sun kosa suga yadda zasu babbake.

bayan kwanciyar wannan rigimar sai yan social media sukuma suka fara yada jita jita da frofa gandar cewa riki cikin yashafi shahararriyar Jarumar Kannywood wato hadiza gabon.

bayan matsa bincike akan lamarin mungano cewa kawai yada jita jita ne amma hadiza gabon batada wani alaqa na kusa kona nesa da wannan rigimar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com