labaran Kannywood
Innalillahi wainnalillahi Raji’un Haruna Talle Mai Fata Allah Yasa Mutuwa Hutuce

Allahuakbar kabiran rayuwa babu tabbas kowa kagani a wannan rayuwar wata rana zaa wayi gari babu shi kuma daga wannan lokacin rayuwar sa ta koma ta barsahu innalillahi wainnalillahi Raji’un.



Musamin labarin tabbacin tabbacin labarin rasuwar mahaifiyar daya daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan Kannywood mai suna haruna talle mai fata anyi janaizar ta kamar yadda addini ya tanada a gidanta dake mil tara a jihar kano .
rayuwa kenan allah ya gafarta mata allah yasa ta huta mukuma da muka rage a raye allah ya bamu ikon cinmasu cikin nasara allah kasa mucika. da imani amin