Trending

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Yadda Akayi Maciji Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wata Dalibar Jamia A Katsina

Allah sarki abin tausayi daga cikin dalibai a jamia dake Katsina ta rasa rayuwarta sanadiyyar sara da macijiya tayi mata wanda hakan yasa cikin kan kanin lokaci dafin ya ratsa jikin baiwar allah kafin wani dogo lokaci rai yayi halinsa.

allah ya gafarta mata amin shin ko kunsan cewa akwai abubuwa da dama wadanda idan kukayi amfani da su a lonacin da maciji yayi sara zaa sami sauki?

KADAN DAGA CIKIN ANFANIN GORO,
NAMIJIN GORO NADA AMFANONINI GA LAFIYAR DAN-ADAM KAMAR HAKA,

(1) YANA KASHE DAFIN MACIJI:
Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya ya ci, insha’Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin.

(2) YANA KASHE MACIJI:
Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka garin, a barbada a wajen da ba a so macijin ya shiga, idan macijin yabi takan wannan garin namijin goron to nan take zai mutu.

(3) YANA KASHE GUBA:
Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a bashi namijin goro kwara 1 ko 2 ya cinye, insha’Allah zai amayar da gubar da ya sha.

(4)YANA FITAR DA DUK WATA CUTA:
Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, insha’Allah duk wata gubar da ke jikin mutum za ta fita.

(5)YANA KARA KARFI:
Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai ‘yan mintuna Kafin a je ga iyalan.

(6)YANA MAGANIN CIWON GABABUWA:
Cin Namijin goro na magance matsalar ciwon gabobi, kamar yawan gullewa da radadi, yana kuma rage kowane irin radadin ciwo.

(7)YANA MAGANIN (STD)
Yawan cin namijin goro na kashe kwayoyin cutar da ake dauka wajen saduwa wato STD.

(8)YANA MAGANIN HUNHU:
Cin namijin goro na kara lafiyar hunhun wato mai tace iska ga dan-Adam.

(9)YANA GINA GARKUWAR JIKI:
Namijin goro na da kaso mai yawa na sinadarin ‘antioxidant’ Wanda ke da muhimmancin gaske wajen yakar kwayoyin cututtuka da kuma sake gina garkuwar jikin dan-Adam.

(10) YANA MAGANIN ZAZZABIN CIZON SAURO:
Namijin goro rigakafi ne daga kamuwa da zazzabin cizon sauro.

(11)YANA KARE IDANU DAGA MAKANTA:
Cin namijin goro na kare idamu daga makancewa.

(12)YANA KASHE GYAMBON-CIKI WATO ULCER,
Mai wannan larura idan yana cin namijin goro to! insha’Allah zai warke.

DAN ALLAH KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com