labaran Kannywood

Sabuwar Rikici Ta Farke A Tsakain Sadiya Haruna Da Hadiza Gabon Videon Tsiraici

Ana wata ga wata wani sabon faifan video wanda Jaruman Kannywood suka dade suna so su bayyanawa duniya gamida tonawa kawunan su asirin abubuwanda suka kasance suna aikatawa a bayan fage.

Idan baku manta ba rikicin Kannywood ya samo asaline inda jarumai maita kadai ake samun wannan ire iren rikice rikicen a tsakaninsu .

Wannan ya biyo bayan zarginda sukeyiwa junansu sanna. suma masoyansu suna da nasu qalubalen inda abin yafi karkata da yadda jaruman suke wadaqa da kudade gamida hawa motoci na alfarma a cikin kan kanin lokaci sabanin jarumai maza hakan yana gagara.

Sadiya haruna tsohuwar jarumar Kannywood ce amma daga baya tabar masanaantar fina finan Kannywood ta koma harjar sai da magungunan gyaran jiki na mata da na maautata.

Tafara yin rikinta ne itada teema makamashi inda take kalubalantar ta cewa sun dauki video na wani mutum babba a kasarnan suna yi masa barazanar turawa duniya idan bai biyasu adadin kudinda suka nema daga gare shi ba.

Bayan wasu kwanaki rigimar ta kwanta amma daga baya sai yan social media suka taso da cewar wai rigima ta farke tsakanin hadiza gabon da sayyada sadiya haruna.

bayan dogon bincike da nazari mum gano cewa duk neman hada rigima ne da kuma kawo sabani a cikin alumma kuma sannan babu wata kusanci na kusa ko na nesa ciki rigimar su .

a takaice dai rikicin su bashida alaqa da Hadiza Gabon.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com