Trending

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Idan Kika Kalli Yadda Ake Haihuwa Sai Kinyi Hawaye

Wannan video an sanya shine saboda samari maza da kuma budurwai yammata wanda suke ganin kamar mahaifansu karamin wahala suka sha wajen haifarsu musamman uwa shin kusan wahalar da uwa take shaa wajen haihuwa?

tabbas duk daa nagari da zaiga yadda mahaifiyar sa ta haifeshi bazai taba yin wani abu da zai iya saba mata ba kokuma abinda zataji babu dadi domin irin girman wahala da dawainiyarda tayi da shi.

mahaifiya idan baka ciba itama batada kwanciyar hankali idan kana kuka ta kasa nutsuwa idan kana dariya koda yunwa takeji zataji ta koshi saboda kai kana cikin wal wala shin kana tuna wa da wannan wajen kyautata wa mahaifiyar ka?

Shin ida. ta rasu kullum sallaoli biyar kanayiwa mahaifiyar ka Addua?

allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairansa duniya da lahira domin abinda sukayi mana bazamu iya biyansu ba sai dai be allah ya da haliccesu yayi masu sakayya da mafificin alkhairansa amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com