Trending

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Idan Takamar ki Kyaune Ko Iya Rawa A Tiktok Kalli Kigani

Wannan baa yishi saboda kowa ba sai saboda dayawa daga cikin alumma musulmi suna wasa da rayuwa gani suke kamar matabbace kuma sam sam ba haka ne a kowani hali zamu bar duniya ko mun shirya ko bamu shirya ba zamu je lahira.

SHIN KA IYA SALLAR GAWA?

   Ga yadda Ake Yin Sallar Jana'iza
  1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata aya.
  2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi ne ba wani salati na daban ba.
  3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu’a ne ga mamacin, mace ce ko namiji.
  4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu’a ne ga sauran al’ummar Musulmi waɗanda suke raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.

Akwai bukatar a yaɗa wannan Saƙo Dan Allah ta Hanyar Share. domin ƴan uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com