Trending

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Yadda Aka kama Ali Lawan Yana Yiwa Yar Shekara 3 Fyade Misalin Karfe 6pm

Yanzu yanzu asirin wani magidanci dan kimanini so shekaru 3 da haihuwa waiyazubillahi wannan lamari ya munana matuqa yadda rashin imani ya baibaye alummar wannan lokaci.

A kwanaki biyar da suka gabata ne aka kama wani dattijo mai kumanin shekaru 50 da haihuwa mai suna ali lawan yana yiwa wata qaramar yarinya fyade da yamma .

Asalin lamarin ali lawan ya auri bazaware wadda takeda yaa mai shekaru 3 da haihuwa bayan auren da watannine lamarin ya faru inda ya bukaci matar tasa da takawo masa tabarma bayan ya dawo gida da misalin Karfe 5 na yamma.

bayan tayi masa yadda yace abinka da yarinya taje dakinsa tayi masa sanda zuwa saka makon yakan zo mata da tsaraba Bayan mahaifiyar tata fita cigaba da girki da aikace aikacen gida sai wannan magidanci yayi wa wannan yarinya fyade.

Abinka da ywa kawai taji jikinta bai bata ba sai ta biyo sahun yarta sai taganta cikin mawuyacin hali gabanta yana zubda jini da dukkann alamun fyade yayi Mata

nan da nan ta garzaya zuwa offishin yansanda dake garki daga nan zuka wuce asibiti domin fara ceta lafiyar yarinyar kawo yanzu dai lamarin yana hannun yan sanda da zarar sun gama nasu bin cike zamu sanar da ku halinda ake ciki muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com