Boko Haram

Kalli Cikakken Sabon Videon Yan Boko Haram Suka Tashi Wata Bariki A Maiduguri

Wani video ya fita inda tsagerun mayaqan Boko Haram suke kai farmaki a barikin sojoji da je maiduguri .

mayaqan suzo kimanin mutum ashirin suka fatattaki bariki kusanda guda inda suka kakkarya tutan barikin gamida kona motocin Sojojin dake wajen bariki.

mayaqan na boko haram sun cigaba da bude wuta sosai inda suke Daukar video da kansu suna kabbara ko a cikin videon bamu sami wani wuri da mukaga sun kashe wani ba kokuma gwabza yaqi da sojojin ba.

kawo yanzu dai videon yagama karade kafafen sada zumunta inda mutane suketa ala wadai da tir kan yadda yan taadda kadan suka tashi barikin sojoji a cikin kan kanin lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com