labaran Kannywood

Kalli Yadda Rahama Sadau Tasha Runguna A Wajen Daukar Shin Khuda Hafiz A India

Wani Bangare daga cikin shirin da fitacciyar jarumar Kannywood rahama sadau ta fito a cikin shirin khuda hafiz ya bawa kowa matukar mamaki yadda jarumar take cudanya da indiawa gamida taba jikinsu batareda wata damuwa ba.

kamar yadda kukasani rahama sadau tana daga cikin jaruman Kannywood wanda suke so shahara da shura gamida kafa tarihi a cikin masanaantar.

hakanne yasa jarumar tayi hubba sa wajen shiga cikin shirin india domin kafa tarihi na musamman ga hausawa domin babu daga cikin yammatan Kannywood da ta taba shiga cikin shirin indian movies.

kalli wani bangare daga cikin shirin yadda suke gabatarda shirin khuda hafiz a kasar india.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com