Trending

Nafisat Saeed Tace: Abinda Yasa Nake Da Burin Na Auri Tsohon Shugaban kasa General Ibrahim Baban Gida Ibb

Wata matsashiyar yarin yar kimanin shekaru 17 da aure ta bayyana yadda take tsananin soyyah da kuma fatan karishe rayuwa da tsohon shugaban kasar nigeria general Ibrahim babangida ibb.

Bani da Burin daya wuce na Auri tsohon shugaban ƙasar Najeriya Ibrahim Babangida ( IBB ) ~Cewar Nafeeysat Sa’eed..

Wata Matashiya mai suna Nafeesat Sa’eed ƴar asalin jihar Katsina dake Arewacin Najeriya ta bayyana a shafinta na kafar Sadarwar zamani wato Facebook Cewa” Tun Lokacin data samu Labarin cewa Tsohon Shugaban ƙasa IBB bashi da Aure taji ta kamu da Mugun Sonshi Kuma tana Neman Alfarmar Makusantan shi dasu haɗata dashi domin ta bayyana Buƙatar ta.

Ta ƙara da Cewa matukar Bata same shi a matsayin Uban Ƴayanta ba to Tabbas zata shiga Yanayin da Fitarta saidai Wani Ikon Allah..

Shin yaya kuke kallon wannan Lamarin na wannan baiwar Allah ?

Muna dakon Ra’ayoyin ku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com