labaran Kannywood

Innalillahi Aishatu Abubakar Ta Bayyana Yadda Ake Lalata Dasu A Kasa Mai Tsarki

An tattauna da wata mata mai suna, Aishatu Abubakar, ‘yan garin Anka karamar hukumar jigar Zamfara inda a cikin tattaunawar da akayi da ita take bayyana cewa, ana daukar Mata da Maza domin zuwan wajan aikace-aikace da sunan kamfani amma sai ana lalata da matan

Aishatu Abubakar ta bayyana cewa: Ana kawo musu fam domin su cike suje can wajan aikin da ake turasu amma ita tana kyautata zaton shi mutumin da yake kawo musu wannan fam din domin su cike suje wajan aikin bai san abin da ake aikatawa ba a wajan aikin, shi yasa yake kawo musu fam din domin su cike a matsayin ‘yan uwansa.

Zakuji yadda Aishatu Abubakar take bayani akan abubuwan dake faruwa a wajan wannan aikin da ake tura su wanda abin babu dadin ji, yadda ake lalata dasu a wajan aikin da suke zuwa duk zakuji a cikin bidiyon da take bayanin.

yi ksa kadan domin sauraron tattaunawar da akayi da ita aishatu abubukar irin qalu bale da wahalar da suke shaa a kasa mai tsarki wanda yakan jefa wasu fadawa cikin balain zina a kasar mai Tsarki.
👆👆👆👆 wannan shine cikaken hira da aishatu abubukar wadda ta dawo daga saudiyya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com