labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Kalli Videon Muhammad Na karshe Yana Sallah Allah Ya Gafarta Masa

Allah sarki rayuwa kowace rai sai ta dandani mutuwa a yau muka sami labarin daya daga cikin shahararren yan comedy na masanaantar fina finan Kannywood rasuwa .

 

 

amma sai dai mutane sunyi kuskuren nuna wanda ba shine ya rasu ba kamar yadda gidan jaridar daily trust ta rawai to tace rasuwar matsashin jarumin dan comedy ya sauya akala zuwa wani jarumin daban.

wanda ya rasu na gaskiya shine dan comedy wanda aka ajeshi a bakin gate na cikin shirin wuff mai suna muhammad muhammad shi kuma wanda ake ta yada jita jitan cewar shine ya rasu shi kuma yaron mazajene dan comedy mai suna ahmad ga cikakken videon rasuwar dan comedy muhammad da allah yayiwa rasuwa.

muna rokon allah ya gafarta Masa allah yasa ya huta amin.

 

rayuwa kenan allah ya gafarta mana baki daya

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com