labaran Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Da Baku Taba Sananin Sunada yara ba

A yau mun kawo maku jerin wasu daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan Kannywood wanda dayawa daga cikin mutane basu san cewa sunada yara ba yau mun fito maku dasu.

abinda yasa muka kawo maku wannan jerin Jaruman shine ganin cewa sunada yawan masoyah kuma suna son su san wasu Abubuwa dayawa dangane da jaruman wato ababen qaunar su.

kalli wannan cikakken video na kasa wanda ya Bayyana yadda jaruman Kannywood da suka taba yin aure kuma masu tarin mabiya sannan kuma suna da yara manya wanda suka haifa a cikin su.

fatan kun sami kyayataccen nutsuwa da farin ciki gameda wannan cikakken videon mai matukar gamsarwa ga fitattun jarumai na Kannywood mungode da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com