labaran Kannywood

Wannan Shine Sirrin Rahama Sadau Na Samun Kyan Kira Da Kuma Laushin Fata Kai Tsaye Daga Wajen Training A Kasar …

daya daga cikin fitattun jarumai mata a masanaantar fina finan Kannywood rahama sadau ta fitarda wani videi yadda takeyin training a gidan wa wani gidan motsa jiki a kasar waje.

hakan ya bawa kowa mamaki yadda jarumar take da matukar jajircewa wajen motsa jiki da kuma yin aiki tukuru domin samun motsa jinii da samun kirar halitta mai kyau .

jarumar ta taka rawar gani sosai yadda masoyanta suke ta murna ganin yadda jarumar take aikin motsa niji cikeda karsashi da kuma annushuwa a fiskarta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com