mugyara mata

Gareku Yammata Da Yan Boarding Alamun 20 Da Zaki Gane Mace Yar Lesbian (Madigo) Waiyazubillahi

Alamu na farko da zaki gane kawarki yar madigo da kuma wadanda ba kawayenki ba amma ta kutso cikin rayuwar ki gadan gadan batare da kunsan juna ba a baya .

yanada kyau kikaranta har karshe domin na Tabbar idan kina yawan Tara kawaye a dakinki ko kuma mua mala da wasu matan a makaranta ko hostel ya kamata kinsan wadannan alamu sannan kuma kiyi hattara kada ki zama yar madigo (lesbian).

Amma kafin. nan bayani a takaice a kan sarka da wasu mata suke sakawa a kafarsu shin shima alamace ta yan Madigo?

amsa

saka sarka aqafa da wasu mata keyi ya kamata mu fara dubashi ne a mahangar addini yatabba cewa ba haramun bane saka sarka a kafa ga mace domin kwalliya ba haramun bane, kuma sannan matan kasashen larabawa da sauran su suna yawan saka sarqa a kafafunsu domin ado bashi da wata matsala sai guda daya.

kasar hausa sun camfi cewa dayawa daga cikin matanda suke saka sarqa a qafafunsu yan madugune kuma al amarim yayi nisanfiye da tunanin mai tunani don haka shawarata daya dareki indai kinsan cewa zaa iya zarginki dayin madigo alhalin ke bakyayi tom ki ni sanci aikata hakan maana kada ki saka yafi miki zaman lafiya.

wannan kenan ga kuma alamau ashirin (20) ma mata masu aikata lesbian madigo akwai alamu kamar haka.

Shin menene lesbian madigo?

shine mace tazamo mai shaawar yaya mata kuma da yawan sonyin tarayya da mata domin kauda shaawa waiyazubillahi.

1- Ki Nisanci Duk Wata Kawa Da Zata Dinga Bayyana Miki Tsaraicinta.

2- Kada Ki Yarda Kawarki Ta Yabaki Ta Fuskar Sha’awa.
3- Ki Guji Kawar Da Zata Dinga Rungume Ki Da Nufin Wasa.

4- Ki Tsoraci Kawar Da Zata Dinga Kunna Miki Fina-Finan ‘Yan Madigo (Lesbian).
5- Kada Ki Yarda Kawarki Ta Kama Hannunki Na Tsawon Lokaci Ta Jima Tana Shafa Miki Hannu, Da Sannu Zata Kai Ga Mabudin Sha’awa Shine Ta Fara Shafa Miki Kirjinki.

6- Ki Nisanci Kawar Da Zata Dinga Yawan Shafa Gashin Kanki.
7- Ki Kauracewa Kawar Da Za ta dinga Yawan Kwanciya Ajikinki Batare da Wani Dalili Ba.

8- Ki Kyamaci Kawar Da Akodayaushe Zata Dinga Son Ta dinga Ganin Jikin ki, Kamar Kirjin Ki Da Bayan Ki Zuwa Kasan Marar ki.
9- Ki Rabu Da Kawar Da Za Ta Dinga Yawan Yi Miki Kyaututtuka Masu Tsada Ba Bisa Dalili Ba.

10- Ki Bar Kawar Da Take Yawan Jan Ki Zuwa Gidan Kawayenta Wa’yanda Bakisan Su Ba Kuma Basu Da Mazaje Koma Suna Da Mazajen, Amma Wa’yanda Ki Ka Ga Suna Yawan Kulewa Cikin Uwar Daka Ko Suke Yawan Tafawa Suna Rungumar Juna, Ko Kwanciya Akan Cinyar Juna Ko Suke Yawan Cire Tufafinsu Agaban Juna Ko Wanka Tare.

11- Ki Kyamaci Kawar Da Bata Da Hira Sai Hirar Mace ‘Yar Uwar ta.
12- Ki Guji Kawar Da Ba Ta Son Yawan Mu’amala Da Maza Amatsayin Samari Ko Masoya, Amma Ta fi Mu’amala Da Mace ‘Yar Uwarta Matuka Ainun.

13- Ki Kauracewa Kawar Da Take Da Sha’awar Kallon Fina-Finan Batsa Musamman Irin Na Mace Da Mace (Lesbian).

14- Ki Fita Sha’anin Kawar Da Ake Yada Jita-Jitan Tana Madigo (Lesbian).
15- Ki Rabu Da Kawar Da Take Mu’amala Da Kawaye Masu Madigo (Lesbian) Koda Ita Ba ta Yi Domin Kallon Mai Yi Akeyi Mata Kema Haka Za’a Yi Miki Kallo.

Shin menene hukuncin madigo a musulunci?

amsa

madigo yana daga cikin manya manyan jigajigan zubai na gaba gaba wanda allah aa hana kuma baya so yanayin narkun azaba ga masu aikatashi ya turo masu gargadi akan a nisanceshi.

kuma duk wanda suka mutu suna aikatashi zasu qare babu imani daga karshe wutar jahannama tazame masu makoma waiyazubillahi.

muna rokon allah ya gafarta Mana allah yaasa mufi karfin zukatanmu yaa rabbal alamin yi kokari ku tura zuwa wasu groups na WhatsApp , Facebook da dai sauransu domin yan uwa suyi hattara allah yasa mudace duniya da lahira ameen munagodiyah da lokacin ku.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com