labaran Kannywood

Subhanallah Hatsari Yayi Sanadiyyar Cirewa Jarumar Kannywood Kafa

A wannan video zakuga yadda aka yankewa wata Jarumar Kannywood kafa saka makon hadarin mota daya dameta allah sarki abin tausayi.

Wannan darasine mai mai matukar mahimmanci da yakamata ace kowa ya kalli wannan video har kashe domin gane cewa duk wanda kagani a rayuwa wata rana ana iya sauya masa halitta.

kuma zai iya yiwuwa a rayuwa wanda kake tunanin ka fishi a cikin kan kanin lokaci zai iya zuwa ya wufeka har kazamo dan aikensa ma don Haka muzamo masu mutunta juna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com